Sale!

Fasahata

1,000.00

Aisha ta kasance maison na’ura mai kwakwalwa batada abokin da ya wuce AI dinta a duniya, duk da kasancewarta mai cutar sickler wacce ta taso wajan mahaifiyarta, tanason fasaha kuma tayi imanin zata kawo mafita ga wasu matsalolin da suke damun al’umma da karfin fasahar zamani, bata taba duba ciwonta ko maraicinta ko talaucinta a matsayin uzurin da zai hanata cimma burinta, dukda tarin kalubalen da take samu daga wajan community dinta, dakuma tech industry.

Category: Tag:

Reviews

There are no reviews yet.

Be the first to review “Fasahata”

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top